ha_tn/isa/06/11.md

356 B

Ya amsa ''Har sai birane sun zama kangaye ba mazauna a ciki, gidaje kuma sun zama ba mutane

"Har sai dukkan biranen da gidaje sun lalace kuma babu wanda ke zaune a wurin"

ƙasar kuma ta zama yasasshiya

Anan "fadawa" wani karin magana ne da ke nufin zama mummunan abu. AT: "ƙasar ta zama kango kufai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)