ha_tn/isa/06/10.md

995 B

Mai da zuciyarsu ta zama marar tunani

Anan “zuciya” tana wakiltar tunanin mutum. Ana magana da mutumin da ba ya tunani sosai kuma ya kasa fahimta da kuma damuwa da abin da ke faruwa kamar zuciyarsa ba ta da hankali. AT: "Ku sa waɗannan mutane su kasa fahimta" ko "Sanya tunanin waɗannan mutane ya zama mara kyau" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

kunnuwansu kuma su kurmance, idanunsu kuma su makance

"sanya shi yadda ba za su ji ba, kuma sanya shi yadda ba za su iya gani ba." Ishaya yana sa mutane su fahimci saƙon Yahweh ko abin da yake yi ana magana ne kamar dai Ishaya yana sanya su kurma ne kuma makafi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

haka za su iya gani da idanunsu, su ji da kunnuwansu, su kuma fahimta da zuciyarsu

Mutanen da suke iya fahimtar saƙon Yahweh da abin da yake yi ana maganarsu kamar mutane suna iya gani da ji a zahiri. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)