ha_tn/isa/04/05.md

273 B

zai zama inuwa a kan dukkan ɗaukaka

Mai yiwuwa su ne 1) alfarwa don kare birni mai ɗaukaka, ko 2) alfarwa mai ɗauke da ɗaukakar Allah wanda zai kiyaye garin. Idan aka bi ma'anar farko, to yana iya kara nufin cewa garin yana da ɗaukaka domin Yahweh yana nan a ciki.