ha_tn/isa/04/03.md

1020 B

duk wanda aka rubuta sunansa a matsayin mazaunin Yerusalem

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "duk wanda sunansa yana cikin jerin mutanen da ke zaune a Yerusalem" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

a lokacin da Ubangiji zai share tsaurin idon 'yan matan Sihiyona

Wannan furcin yana magana akan zunubi kamar datti ne na zahiri. AT: "bayan da Ubangiji ya kankare zunuban 'yan matan Sihiyona kamar yadda wani ya wanke kazanta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya kuma goge jinin da ya manne daga tsakiyar Yerusalem

"Tabon jini" anan yana nuna tashin hankali da kisan kai. AT: "zai kwashe waɗanda ke Yerusalem waɗanda ke cutar da marasa laifi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ta wurin ruhun hukunci da kuma ruhun harshen wuta

Wannan shine yadda Allah zai cire zunubi daga Yerusalem. A nan mai yiwuwa “ruhu” yana wakiltar aikin hukunci da konewa. AT: "ta hanyar hukunci da harshen wuta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)