ha_tn/isa/04/01.md

1.0 KiB

amma ka yarda a kira mu da sunanka

Wannan jumlar na nufin "bari mu aure ka." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

rassan Yahweh za suyi kyau da kuma ɗaukaka

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) "reshe" wani magana ne wanda ke wakiltar albarkatun da Yahweh zai sa su girma a ƙasar Isra'ila. AT: "Yahweh zai sa albarkatun cikin Isra'ila su zama kyawawa" ko 2) "reshe" yana magana wanda ke nufin Almasihu. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

'ya'yan itatuwan ƙasar kuma za su yi zaƙi, da kuma jin daɗi ga waɗanda suka ragu a Isra'ila

'Ya'yan itacen "wani lokacin kawai yana wakiltar abincin da aka samar a ƙasar, wani lokacin kuma yana wakiltar albarkar ruhaniya. Mai yiwuwa ma'anoni a nan su ne 1) Allah zai sa ƙasa ta sake fitar da kyakkyawan abinci. AT: "mutanen da suka rage a cikin Isra'ila za su more mafi kyawun abinci daga ƙasar" ko 2) "Masihu na gaba zai kawo albarkar ruhaniya ga mutanen ƙasar." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)