ha_tn/isa/02/20.md

719 B

jauhari da jemagu

Jauhari ƙananan dabbobi ne waɗanda suke tono kuma suna rayuwa a ƙasan ƙasa. Jemagu ƙananan dabbobi ne masu yawo waɗanda wani lokaci suke rayuwa a cikin kogo. AT: "ga dabbobin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

Mutane za su shiga cikin matsin duwatsu da kuma cikin tsagar fasassun duwatsu

Idan yarenku ba shi da kalmomi biyu daban don "kirki" da "tsaguwa," sararin da ke bayyana tsakanin bangarorin dutse biyu lokacin da ya rabu, za ka iya haɗa waɗannan jimlolin biyu zuwa ɗaya.

a lokacin da ya tashi domin ya razana duniya

"Lokacin da Yahweh ya ɗauki mataki ya sa mutanen duniya su firgita ƙwarai da shi." Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ishaya 2:17.