617 B
617 B
Za a saukar da girman kan mutum ƙasa
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Zai ƙasƙantar da kowane mai alfahari" ko "Zai ƙasƙantar da kowane mutum mai alfahari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Yahweh kaɗai za a ɗaukaka a waccan rana
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "mutane za su yabi Yahweh kawai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Gumakan za su shuɗe ɗungum
"Duk gumaka za su shuɗe" ko "Ba za a ƙara samun gumaka"
domin ɓuya daga razanar Yahweh, da kuma darajar ɗaukakarsa
Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ishaya 2:9.