ha_tn/isa/02/14.md

580 B

dogayen tsaunuka ... tuddai da suka yi tsayi

Waɗannan kalmomin kwatanci ne don girman kan Isra'ilawa. Sun kuma bayyana a cikin Ishaya 2: 2. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

doguwar hasumiya ... kowacce katanga marar gwami

Waɗannan suna nuni ne ga abubuwan da mutane zasu gina a kewayen biranensu don su iya kare kansu daga abokan gaba. Su na wakiltar ga Isra'ilawa "girman" kai da imani cewa ba su da bukatar Yahweh kuma suna iya tsayawa kan kowane irin hukunci da Yahweh zai same su saboda zunubansu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)