ha_tn/isa/02/12.md

546 B

duk masu girman kai da masu kumbura

Wanda "aka tashe shi" yana alfahari kuma yana ganin kansa ya fi sauran mutane. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "wanene ke alfahari kuma wanda ya ɗaukaka kansa sama da sauran mutane" ko "wanene yake alfahari kuma yake ganin ya fi sauran mutane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

sai a saukar dashi

"Duk mai girman kai za a saukar da shi." Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Yahweh zai ƙasƙantar da shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)