ha_tn/isa/02/07.md

537 B

suna bautawa aikin hannun mutum na hannuwansu

Waɗannan jumlolin biyu kusan suna da abu ɗaya kuma suna ƙarfafa cewa waɗannan ba allahn gaske bane. Idan yarenku bashi da cikakkiyar kalma don abin da wani yayi, zaku iya haɗa waɗannan jimlolin biyu zuwa ɗaya. AT: "abubuwan da su da kansu suka yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

abubuwan da yatsunsu suka yi

Kalmar "yatsun hannu" yana wakiltar ga mutane da kansu. AT: "abubuwan da suka yi da yatsunsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)