ha_tn/isa/02/01.md

795 B

a kwanaki na ƙarshe

"zuwa gaba"

za a kafa tsaunin gidan Yahweh

Ana iya bayyana wannan 1) azaman bayani. AT: "tsauni na gidan Yahweh zai tsaya" ko 2) cikin sigar aiki. AT: "Yahweh zai kafa tsaunin da aka gina haikalinsa a kansa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

za a tada shi bisa dukkan tuddai

Ishaya yayi maganar girmamawa cikin kwatanci kamar dai tsayi ne na zahiri. Ana iya bayyana wannan 1) cikin sigar aiki. AT: "Yahweh zai girmama shi fiye da kowane tsauni" ko 2) a matsayin suna na mutanen da suke bauta a can. AT: "Yahweh zai girmama mutanen da suke bauta a can fiye da yadda yake girmama sauran mutane" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)