ha_tn/hos/09/16.md

372 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh yana magana a aya 16. Yusha'u ya fara magana a aya 17.

Cuta ta kama Ifraimu, saiwarsu ta bushe, ba za su yi 'ya'ya ba

Yahweh yana maganan jama'ar Isra'ila kamar bishiya mai cuta, wadda ba ta ba da 'ya'ya, ana dab da sare ta. Wannan magana ce cewa mutane ba su da karfi, kuma nan ba da dadewa ba abokan gabansu za su zo su yi nasara a kansu.