ha_tn/hos/09/11.md

428 B

Muhimmin bayani:

Yahweh yana magana.

Darajarsu za ta tashi kamar tsuntsu

Jama'ar Ifraim, ko masarautar arewa, za ta rasa komai da ke sa sauran kasashe suna girmama su. Darajarsu za ta kare da wuri, kamar yadda tsuntsu yake tashi. A.T: "darajarsu za ta zama kamar tsuntsun da ya tashi daga gare su".

sa'adda na rabu da su

Sa'adda Allah ya daina taimakon masarautar arewa, zai zama kamar ya juya musu baya ne a zahiri.