ha_tn/hos/08/11.md

268 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh yana magana.

Ko da na rubuta mata dokokina sau da yawa (dubu goma)

Wannan yana nufin cewa, Yahweh ya riga ya ba wa Isra'ila dokarsa ta wurin annabawa, ya kuma fada musu abin da yake bida daga gare su, sau da yawa.

dubu goma

"10,000"