407 B
407 B
Muhimmin Bayani:
Yahweh yana magana.
Suna kama da tankwararriyar baka
Wato, bakar da ba ta da igiya, ko wacce ba a tsuke ta ba.
saboda maganganunsu na fahariya
A nan, "maganganunsu" yana nufin abin da jami'an suke fada. A.T: "domin suna zagi na" ko "domin suna la'anta ta".
Wannan zai zama abin ba'arsu a kasar Masar
"Wannan ne zai zama dalilin da Masar za ta yi wa Isra'ila ba'a da dariya".