ha_tn/hos/07/14.md

502 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh yana magana.

suna kuka a gadajensu

Masu bautar gumaka sun saba cin abincin bukukuwa yayinda suke hutawa a kan kujeru ko gadaje.

sun juya mini baya

A nan, ana maganar daina bauta wa Allah kamar juyawa daga gare shi. "suna daina yi mini sujada".

Ko da yake na horara da su, na karfafa damtsansu

Mai yiwuwa wannan kamance yaki ne, inda ake maganar yadda Allah yake horar da Isra'ila domin ta kaunace shi ta yi masa biyayya kamar yana horara da mazajenta domin yaki.