ha_tn/hos/07/12.md

568 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh yana magana.

Zan shimfida musu ragata

Wannan hanyar kama tsuntsu ce. Yahweh ya ci gaba da kwatanta jama'ar Isra'ila da kurciya. Sa'adda suka tafi wurin Masar ko Assuriya neman taimako, Yahweh zai hore su.

Zan saukar da su kasa kamar yadda ake yi wa tsuntsun da yake tashi sama

Yahweh yana maganar hanyar da zai hukunta Isra'ila kamar su tsuntsaye ne da zai kama da raga. A.T: "Zan farauce su kamar tsuntsaye" ko "Zan kama su kamar yadda mafarauci yakan kama tsuntsaye".

sun ratse

Wannan furcin ci gaba ne na kamancen tsuntsayen.