780 B
780 B
Muhimmin Bayani:
Yahweh yana magana.
Girmankan Isra'ila ya kai kararta
Wannan yana bayyana "girmankai" kamar mutum wanda yake kai karar mutanen Isra'ila a kotu. Wannan yana nufin halinsu na girmankai ya nuna cewa suna da laifin rashin biyayya ga Yahweh.
ba su kuwa neme shi ba
A nan maganar rashin marmarin Isra'ila na neman Yahweh kamar ya bata ne, kuma ba su da niyyara neman shi. A.T: "ba su kuwa yi kokarin neman shi don ya maida hankalinsa a kansu ba".
duk da aka
A nan, "haka", tana nufin yadda Allah ya bar baki suka yi nasara a kansu, suka rage karfinsu.
Ifraimu kamar kurciya take, mara wayo, mara hankali
An dauki kurciya a matsayin tsuntsu mara wayo.
Masar... Assuriya
Wadannan manyan kasashe ne masu karfi da Israila za ta iya neman taimakonsu.