546 B
546 B
Muhimmin Bayani:
Yahweh yana magana.
Giliyad gari ne... da tabban jini
Watakila "tabban jini" yana nufin mugayen mutane da ayyukansu na zub da jini.
firistoci suka hada kansu don su yi kisankai a hanyar Shekem
Ba mu san abin da wannan yake nuni da shi ba. Ko dai , a zahiri, firistoci suna da laifin kai wa mutane hari a kan hanyarsu zuwa Shekem, wanda muhimmiyar cibiya ce ta addini da siyasa? Ko kuma annabin yana cewa firistocin sun "kashe" sani da bautar Yahweh? Ya fi kyau a fassara wanan furcin a bayyane sosai iyakar gwargwado.