ha_tn/hos/06/06.md

610 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh yana magana.

Gama aminci nake so, ba sadaka ba

Wanna salon furci a harshen Ibraniyanci, a nan, yana nuna "fiye da", kamar yadda layi na biye ya nuna ("sanin Allah kuma fiye da hadayu na konawa"). A.T: "Gama aminci na fi so siye da hadaya".

Kamar Adamu

Ma'anar tana iya zama 1) wannan yana nufin Adamu, mutum na farko, ko 2) wannan kamance ne mai nuni da mutanen da suke zaune a birnin Isra'ila da ake kira Adam. A.T: "Kamar mutanen da suke birnin Adam", ko 3) wannan yana nufin mutane gaba daya. Kalmar "Adam" tana nufin "mutum" ko "bil'adama. A.T: "Kamar dukkan bil'adama".