ha_tn/hos/06/01.md

881 B

Furcin Sadarwa:

Jama'ar Isra'ila sun furta bukatarsu ta tuba.

ya yayyaga... ya yi mana rauni

Allah ya hori jama'ar Isra'ila domin sun masa rashin biyayya, sun bauta wa gumaka. (Duba: bayanai_iri daya)

zai warkar... zai daure raunin da madauri

Isra'ila ta yi imanin cewa Allah zai nuna musu jinkai sa'adda suka tuba, kuma zai kubutar da su daga masifunsu.

Bayana kwana biyu zai rayar da mu; a rana ta uku kuwa zai tashe mu

Wannan yana nui da takaitaccen lokaci. Isra'ila ta yi imanin cewa Allah zai gaggauta zuwa cetonsu daga abokan gabansu.

kwana biyu... rana ta uku

"kwana 2... rana ta 3"

Domin mu san Yahweh

A nan, "sani" ba sanin dokoki da halin Allah kadai yake nufi ba, amma kuma kasancewa da aminci gare shi. (Duba: UDB)

Zuwansa tabbatacce ne kamar wayewar gari

Yahweh zai zo ya taimaki jama'arsa kamar yadda tabbasa rana take tashi kowace safiya.