ha_tn/hos/05/08.md

755 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh yana magana game da Isra'ila.

Ku busa kaho cikin Gibiye, ku busa kakaki cikin Rama

A nan, "kaho" da "kakaki" suna nufin abu daya. An ba da wannan dokar ga mutanen Gibiya da Rama don a jaddada cewa abokin gaba yana nan tafe.

Ku yi kiarin yaki a Bet-awen: "Za mu bi ka, Bilyaminu!"

Mai yiwuwa wannan roko ne cewa mayakan kabilar Bilyaminu za su jagoranci jama'a zuwa yakin. Amma sabobbin juyi sun yi kokarin fassara wannan maganar a hanyoyi da yawa.

Bet Awen

Wanna ne birnin da ke kan iyaka tsakanin masarautar arewa ta Isra'ila da kabilar Bilyaminu a masarautar kudu. Duba yadda ka fassara wannan a 4:15.

A kabilun Isra'ila na sanar da abin da zai faru, ba makawa

"Zan yi wa kabilun Isra'ila abin da na yi shela"