ha_tn/hos/04/11.md

941 B

Furcin Sadarwa:

Yahweh yana magana game da Isra'ila.

karuwanci, ruwan inabi, da sabon ruwan inabi, sun kawar da hankalinsu

Jama'ar Isra'ila suna aikata lalata ta zina, suna buguwa da ruwan inabi. Ta wurin aikata wadannan ayyukan, sun manta da umurnan Yahweh. Ana maganar wadannan ayyukan a nan kamar sun zama wani wanda zai iya jama'ar fahimtar muhimmancin yi wa Yahweh biyayya.

Sandansu yakan fada musu gaibu

Masu bautar gumaka suna amfani da sandunan tafiya don su taimake su sanin abin da zai faru nan gaba. A nan, ana maganar sandunan kamar mutane ne masu fadar anabci.

ruhun karuwanci ya bad da su

Bautar gumaka da kuma kwana da karuwai na haikali ya habaka marmari a zuciyar mutanen Isra'ila na yi wa Yahweh aikata zunubi kowane lokaci a wadannan hanyoyin. A nan, ana magana "ruhu" ko "tunani" kamar wani ne dabam wanda ya yaudari jama'ar su yi wa Yahweh rashin biyayya.

ya bad da su

ya yaudare su sun aikata zunubi