Muhimmin Bayani:
Yahweh yana magana game da Isra'ila.
ba za su karu ba
"ba za su sami 'ya'ya ba"
sun yi nisa
Mutanen sun daina bauta da kuma bin Allah.
daga Yahweh
Mai fassara yana iya canza "Yahweh" zuwa "ni", domin Yahweh ne mai magana. Sake duba UDB.