ha_tn/hos/04/08.md

665 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da magana game da firistoci.

Suna ciyar da kansu da zunubin mutanena

Sa'adda mutane suka yi zunubi, za su mika hadayu domin Allah ya gafarta musu. An ba wa firistoci daman cin wadannan hadayun. cin wadannan hadayun zunubin da firistoci suke yi shi ne aka bayyana kamar suna ciyar da kansu a zahiri da zunuban mutanen.

Suna hadamar ribar muguntarsu

Firistoci suna so mutanen su kara zunubi domin mutanen za su kara yawan hadayun da firistocin za su ci.

Kamar yadda zai kasance da mutanen, haka zai zama da firistocin

"Mutanen da firistocin za su fuskanci hukunci iri daya"

al'amuransu

"halayensu" ko "ayyukansu"