458 B
458 B
Muhimmin Bayani:
Yahweh yana magana game da Isra'ila.
shari'a
wata kara wadda wani ya kai game da wani a kotun shari'a
kada wani ya tuhumi wani
Kada kowa ya tuhumi wani game da wani abu, domin kowa yana da laifin wani abu.
Firistocinku za su yi tuntube
A nan "tuntube" yana nufin rashin biyayya ga Allah ko ma daina dogara gare Shi.
Zan hallaka mahaifiyarku
A nan "mahaifiya" na nuni da kasar Isra'ila. Duba yadda ka fassara wannan a 2:2.