Wannan furcin yana nufin fari, sa'adda ruwa ya daina saukowa har lokaci mai tsawo.
kasancewa da kasala da mutuwa saboda cututtuka ko rashin abinci
Za a iya fadin wannan kai tsaye. AT: "suna mutuwa".