ha_tn/hos/04/01.md

710 B

Muhimmn Bayani:

Wannan surar ta fara da korafin Yahweh a kan Isra'ilawa marasa aminci.

Yahweh yana da kara a kan mazauna kasar

Maganar Yahweh cewa mutanen Isra'ila sun yi masa zunubi, sun karya alkawarinsa, an yi ta kamar Yahweh yana yin kararsu a kotun shari'a.

shari'a

Wannan kara ce da wani ya kai a kan wani a kotun shari'a. Duba yadda ka fassara wannan a 2:2.

Mutanen sun wuce iyakarsu

A nan "iyaka" yana nufin sun keta dukkan abin da doka ta tanadar. AT: "mutanen sun karya doka ta kowace hanyar da za a iya tsammani".

ana zub da jini a kai a kai

A nan "zub da jini" yana nufin "kisa" wanda sau da yawa yakan zubar da jinin wanda aka kashe. AT: "kuna kisan kai bayan kisan kai" (UDB).