ha_tn/hos/02/21.md

564 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh yana magana da Yusha'u game da abin da zai yi domin Isra'ila.

furcin Yahweh

"abin da Yahweh ya shaida" ko "Yahweh ya rantse". Duda yadda ka fassara wannan a 2:12.

Kasa kuma za ta masa wa hatsi, da ruwan inabi, da mai, su ma za su masa wa Yezreyel

Kasa za ta biya bukatar hatsi, sabon inabi, da man zaitun. Wadannan abubuwan za su biya bukatun Yezreyel kuma. Ana maganar kasar da wadannan abubuwan tamkar su mutane ne wadanda za su biya bukatun wadansu.

Yezreyel

A nan, sunan wannan kwarin yana nufin dukkan jama'ar Isra'ila.