ha_tn/hos/02/12.md

558 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh yana magana da Yusha'u game da abin da zai yi wa Isra'ila.

Wadannan su ne hakkina wadanda samarina suka ba ni

Wannan yana nuni da ladan da Isra'ila ta samu daga bautar allolin karya ko Ba'al. Wannan nassi da aka dauko kai tsaye, anan iya fadin shi a fakaice. AT: "wadannan su ne hakkin da masoyanta suka ba ta".

su zama kurmi

Yahweh zai hallaka gonakin inabinta da 'ya'yan itatuwanta ta wurin barin wadansu itatuwa da ciyayi su yi girma a cikinsu.

furcin Yahweh

"abin da Yahweh ya shaida" ko "abin da Yahweh ya rantse"