362 B
362 B
Muhimmin Bayani:
Yahweh yana magana da Yusha'u.
Yanzu zan bude tsiraicinta a idon samarinta
Wannan yana nufin cewa Allah zai wulakanta jama'ar Isra'ila a gaban makwabtan kasashen. Duba yadda ka fassara wannan a 2:2.
ba kuwa wanda zai cece ta daga hannuna
Babu wanda zai yi yunkurin taimakon Isra'ila. A nan "hannu" yana nuni da ikon Allah na hukunci.