ha_tn/hos/02/08.md

432 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh yana magana da Yusha'u.

Zan karbe ulu da lilin di na, wadanda suka zama abin rufe tsiraicinta.

Wannan yana iya nufin cewa girbin Isra'ila da garkenta ba za su yi kyau ba. Yahweh zai dauke albarkarsa daga Isra'ila, kuma zai rabu da jama'ar, su kasance cikin hatsarin hari.

wadanda suka zama abin rufe tsiraicinta

Za a iya fadin wannan kai tsaye. AT: "wadanda mutanen suka mora wajen sutura kansu".