ha_tn/hos/02/06.md

463 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh yana magana da Yusha'u

Don haka zan shinge hanyarta da kaya. Zan gina mata garu don kada ta sami hanyar fita

Wannan nassin yana nuna cewa Yahweh zai hana mutanensa samun nasara da arziki, domin su ci gaba da bautar gumaka.

Sa'annan za ta ce, "Zan koma wurin mijina na fari, gama zamana na da ya fi na yanzu"

Isra'ila za ta koma wurin Yahweh ba domin kunar da take yi masa ba, amma domin bautarsu ta Ba'al ba ta gamsar da su ba.