Yahweh yana magana da Yusha'u.
Za a iya gabatar da wannan kalamin a matsayin magana. AT: "Ku jama'ata ne!"
Za a iya fadin wannan kai tsaye. AT: "Yahweh ya nuna muku juyayi"
"nagarta" ko "jinkai"