ha_tn/hos/01/10.md

959 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh yana magana da Yusha'u.

kamar yashin da ke a bakin teku

Wannan yana jadda dumbin yawan Isra'ilawa.

wadda ba za a iya awo ko a kididdige ba

Za a iya fadin wannan kai tsaye. AT: "wadda babu wani da zai iya yin awo ko ya kididdige"

Zai kasance cewa, duk inda aka fada musu

Ana iya fadin wannan kai tsaye. AT: "Inda Allah ya ce musu"

inda aka ce musu

Mai yiwuwa wannan furcin yana nufin Yezrel, birnin nan inda sarakunan Isra'ila suka aikata laifuffuka, wadda kuma ya zama alamancin hukuncin Allah a kansu.

za a ce musu

Za a iya fadin wannan kai tsaye. AT: "Allah zai ce musu"

a tattare su tare

Za a iya fadin wannan kai tsaye: AT: "Allah zai tattara su tare"

fice daga kasara

Wannan furcin yana iya nufin kasar da jama'ar Isra'ila suka yi bauta (duba UDB).

ranar Yezreel

Wannan yana nufin lokacin da Allah ya maido da jama'arsa kasar Isra'ila. Za a iya fadin cikakkiyar ma'anar wannan furcin kai tsaye.