ha_tn/hos/01/08.md

305 B

Lo Ruhamah

Wannan sunan yana nufin "babu jinkai". Mai fassara yana iya nuni da wannan ma'anar a matsayin sunan. AT: "Babu jinkai" Duba yadda ka fassara wannan a 1:6

Lo Ammi

Wannan sunan yana nufin "ba mutanana ba". Mai fassara yana iya nuni da wannan ma'anar a matsayin sunan. AT: "Ba mutanena ba"