Wannan sunan yana nufin "babu jinkai". Mai fassara zai iya nuni da wannan ma'anar a matsayin sunan. A.T: "Babu Jinkai"