Gomer... Diblayim
Wadannan sunayen mutane ne.
gidan Yehu
A nan "gida" yana nufin "iyali", hade da zuriyar Yehu.
gidan Isra'ila
Wannan furcin yana nufin masarautar Isra'ila.
bakar Isra'ila
A nan "baka" tana nufin karfin mayaka. "Karfin mayakan Isra'ila"