498 B
498 B
kalmar Yahweh da ta zo
Wannan maganar fasaha ce: "maganar da Yahweh, Allah, ya fada"
Beeri
Wannan sunan wani mutum ne.
Uzziah... Yotam... Ahaz... Hezekiya... Yerobowam... Yowash
Al'amuran wannan littafin sun wakana a zamanin wadannan sarakan.
Yahweh
Wannan ne sunan Allah, wanda ya bayyana wa jama'arsa a Tsohon Alkawari. Dubi shafin fassarar Kalma a kan Yahweh game da yadda za a fassara wannan.
babban karuwanci
A nan "karuwanci" yana wakiltar rashin amincin mutanen ga Allah.