ha_tn/heb/13/24.md

395 B

'Yan'uwa daga can Italiya suna gaishe ku

Wannan na iya nufin 1) marubucin ba ya Italiya, amma akwai wata ƙungiyar masubi tare da shi da sun fito daga Italiya ko kuma 2) marubucin yana Italiya yayin da yake rubuto wannan wasiƙa.

Italiya

Wannan shi ne sunan yankin a wannan lokacin. Roma a dã ita ce birnin tarayya na ƙasar Italiya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)