ha_tn/heb/13/22.md

488 B

'yan'uwa

Wannan na nufin dukkan masubi da yake rubuto masu ko maza ko mata. AT: "'yan'uwa masubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations)

da ku jure da maganar ƙarfafawa

"da hakuri, ku yi tuanin abinda na rubuto maku domin in ƙarfafa ku"

maganar ƙarfafawa

A nan "magana" na nufin saƙo. AT: "saƙon ƙarfafawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

an sãki

AT: "ba ya kurkuku kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)