ha_tn/heb/13/18.md

495 B

Kuyi mana addu'a

A nan "mu" na nufin marubicin da abokan tafiyarsa, amma ba a haɗe da ma su karatun ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-exclusive)

mun tabbata muna da lamiri mai tsabta

A nan "tsabta" na nufin marar laifi ko aibu. AT: "mu tabbata cewa bamu da laifi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

a komo da ni a gareku ba da jimawa ba

AT: "don Allah ya ɗauke abubuwan da suke hana ni zuwa gareku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)