ha_tn/heb/13/12.md

635 B

Domin haka

"Haka kuma" ko kuma "Domin an ƙona hadaya a bayan zango" [13:11]

a bayan kofar birnin

Wato a "bayan garin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Domin haka bari mu tafi gare shi a bayan zango

Ana maganar biyayya da Yesu kamar mutum ya bar zango ne zuwa wurin da Yesu yake. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ɗauke da kunyarsa

Ana maganar babbar kunya kamar wani abu ne da ake iya ɗauka da hannu ko kuma a bayan mutum. AT: "yayin da muka bar mutane su ci mutuncin mu kamar yadda suka ci mutuncinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

muna biɗar

"muna jira"