ha_tn/heb/13/09.md

2.1 KiB

Muhimmin Bayani:

Wannan sashin yana maganar hadayu na dabbobi da masubin Allah ke yi a lokacin Tsohon Alkawari, wadda ke rufe zunubai ba ƙaramin kafin isowar lokacin mutuwar Almasihu.

Kada ku bauɗe zuwa ga baƙuwar koyarwa iri iri

Ana maganar rinjaya na koyarwa dabam-dabam kamar mutum na bauɗe wa ne da ƙarfi. AT: "Kada ku bar wasu su rinjaye ku zuwa ga ba da gaskiya ga ire-iren baƙuwar koyarwarsu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

ire-iren baƙuwar koyarwarsu

"ire-iren koyarwa da dama da ba bisharar da muka faɗa maku ba"

yana da kyau zuciya ta ginu ta wurin alheri, amma ba da su abinci ba, waɗanda basa taimakon waɗanda suka kiyayesu

AT: "Muna ƙara samun ƙarfin yayin da muka yi tunanin yadda Allah ke yi mana alheri, amma ba mu samun ƙarfi ta wurin kiyaye dokoki game da abinci" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

zuciya ta ginu

A nan "zuciya" wata karin magana ce da ke nufin "hankalin mutum". AT: "mu ginu a ciki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

su abinci

A nan "su abinci" na nufin dokoki game da abinci. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy

waɗanda suka kiyayesu

AT: "waɗanda suke rayuwa ta wurin su" ko kuma waɗanda suka bi da rayuwarsu bisa ga ka'idarsu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Muna da bagadi

A nan "bagadi" na nufin wurin ibada. Yana kuma nufin dabbobin da firistoci na tsohon alkawari ke miƙa hadaya, wadda daga wurin ne suke samun abincinsu da na iyalensu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

jinin dabbobin da aka yanka, don zunubai, babban firist ne ke kai wa cikin wuri mai tsarki

AT: "babban firist ne ke kai, cikin wuri mafi tsarki, jinin dabbobi da firistoci suka yanka domin zunubai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

yayin da aka ƙona namamsu

"yayin da firistoci suna ƙona naman dabobbin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

a bayan zango

"nesa da wurin da mutane suke"