ha_tn/heb/13/07.md

554 B

maganar Allah

"abinda Allah ya faɗa"

sakamakon rayuwarsu

"ƙarshen yanayinsu"

ku yi koyi da bangaskiyarsu

A nan, ana maganar dogara ga Allah, da kuma yanayin rayuwa da shugabannin nan suka yi ne a matsayin "bangaskiyarsu." AT: "Ku dogara ga Allah, ku yi masa biyayya kuma kamar yadda suka yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ɗaya ne a jiya, da yau, da har abada

A nan "jiya" na nufin dukkan lokatai na dã. AT: "ɗaya ne a dã, a yanzu, da kuma a nan gaba har abada" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)