1.0 KiB
kamar dai kuna tare da su
AT: "kamar dai kuna ɗaure tare da su" ko kuma "kamar dai kuna tare da su a kurkuku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
masu shan azaba
AT: "waɗanda ake masu ba daɗi" ko kuma "waɗanda suke shan wahala" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
kamar ku ma kuna tare a cikin wannan hali
Wannan jumlar tana ƙarfafa masubi su dinga yin tunan game da azabar sauran jama'a kamar yadda za su yi tunanin nasu azaba. AT: "kamar ku ne a cikin wahalar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Bari kowa ya girmama aure
AT: "Lallai ne maza da mata da suka auri juna su girmama juna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
bari kuma a tsarkake gadon aure
Wannan na nufin haɗuwa ta jima'i kenan kamar ita ce kaɗai gadon da ma'aurata ke da shi. AT: "Bari maza da mata su daraja dangartakar aurensu da juna, su kuma ƙi kwana da wasu dabam" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-euphemism]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])