546 B
546 B
Ko da yake mutanen nan amintattun Allah ne domin bangaskiyarsu, basu karɓi cikar alkawarin ba tukunna
AT: "Allah ya daraja dukkan waɗannan saboda bangaskiyarsu, amma su kansu basu karɓi abinda Allah ya alkawarta ba tukuna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
alkawarin
Wato "alkawarin da Allah ya yi masu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
domin ba za a kammala su ba sai tare da mu
AT: "domin Allah ya kammala mu tare da su gabakiɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)