ha_tn/heb/11/35.md

2.3 KiB

Mata kuwa suka karɓi matattunsu da aka tayar daga mutuwa

Ana iya sanar da wannan ba tare da an ambaci "tayar" ba. AT: "Mata kuwa suka karɓi matattumsu da rai waɗanda sun mutu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-nominaladj]])

Aka azabtar da waɗansu, ba su yarda a sake su ba

Ana ɗaukan cewa maƙiyan su na iya sake su daga kurkuku bisa ga wasu ka'idodi. AT: "Wasu sun gwammaci su sha azaba da a sake su daga kurkuku" ko kuma "Wasu sun bar maƙiyansu su sa su su sha azaba da su yi abinda maƙiyan ke so su yi don a sake su" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

azaba

a sa mutum ya sha wahala da zafi ƙwarai da gaske a hankali da kuma a jiki

tashi daga mattatu mafi kyau

Wannan na iya nufin 1) Waɗannan mutane za su ɗanɗana rayuwa mafi kyau a Sama har ma fiye da wanda sun ɗanɗana a nan duniya, ko kuma 2) waɗannan mutanen za su sami tayarwa mafi kyan sosai fiye da waɗanda basu da bangaskiya. Masu bangaskiya za su yi rayuwa tare da Allah har abada. Waɗanda ba su da bangaskiya kuma za su yi rayuwa a raɓe nesa da Allah.

Waɗansu kuwa suka sha ba'a da duka da bulala ... Aka jejjefe su da duwatsu. Aka tsaga su kashi biyu da zarto. A ka karkashe su da takobi

AT: "Mutane kuwa suka yi wa wasu ba'a suka bulalesu ... Mutane suka jefe wasu da duwatsu. Mutane suka tsaga wasu kashi biyu da zarto. Mutane suka karkashe wasu da takobi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Waɗansu ma an gwada su da ba'a da duka da bulala, har ma da sarƙoƙi da kurkuku

AT: "Allah ya gwada wasu ta wurin barin maƙiyansu su yi masu ba'a, su kuma bulale su, har ma su ɗaure su da sarƙoƙi su kuma jefa su a kurkuku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

na yawo

"suna tafiya nan da can" ko kuma "rayu kowane lokaci"

sanye da buzun tumakai da na awaki

"suna sanye da fatan tumaki da na awaki ne kurum"

suka yi hijira

"ba su da komai" ko kuma "cikin talauce ƙwarai"

Duniya ma ba ta cancaci

A nan "duniya" na nufin mutane. AT: "Mutanen duniyan nan basu cancanci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Suka yi ta yawo

Ya zama haka ne domin sun rasa wurin zama ne.

kogwanni, da kuma ramummuka a cikin ƙasa

"kogwanni, wasu kuma sun yi zama a ramummuka a cikin ƙasa"