ha_tn/heb/11/29.md

652 B

Mahadin Zance:

A nan kalmar nan "su" na farko na nufin Isra'ilawa, "su" na biyun na nufin "Masarawa", "su" na ukun na nufin ganuwan Yerico.

suka haye Bahar Maliya

"Isra'ilawa suka haye Bahar Maliya"

ta haɗiye su

AT: "ruwan ta haɗiye Masarawan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

sun kewaya ta har kwana bakwai

AT: "Isra'ilawan suka riƙa tafiya suna zagaya ta har kwana bakwai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

kwana bakwai

"kwana 7" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

ta karɓi masu lekan asirin ƙasa a gidanta da salama

"da salama ta karɓi masu lekan asirin"