ha_tn/heb/11/27.md

1.1 KiB

ya jure kamar yana ganin wannan da ba a iya ganinsa ne

Ana maganar Musa ne kamar ya ga Allah, wadda ba a iya gani. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

wannan da ba a iya gani

"wanda ba mai iya gani"

ya yi Idin Ƙetarewa da kuma yayyafa jini

Wannan itace Idin Ƙeterewa na farko. Musa ya yi wannan ta dalilin yin biyayya ne da umarnin Allalh game da Ƙeterewar da kuma umartar mutanen su riƙa yin haka a kowace shekara. AT: "ya umarce mutanen su yi biyayya da umarnin Allah game da ƙeterewar da kuma yayyafa jini a kofofinsu" ko kuma "ya kafa Ƙeterewar da kuma yayyafa jini"

yayyafa jini

Wannan na nufin umurnin Allah ga Isra'ilawa cewa su kashe ɗan tinkiya sai su yafa jininsa a bisa kofofin kowane gida da Isra'ilawan ke zama. Wannan zai hana mai hallakar da 'ya'yan su na fari. Wannan yana ɗaya daga cikin dokokin Ƙeterewar. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kada ... yă taɓa

A nan "taɓa" yana nufin a yi rauni ko a yi kisan wani. AT: "ba zai jawo rauni ba" ko kuma "ba zai kai ga kisa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)